Lodpost Category

Tech

Discover the latest articles, stories and updates in Tech.

Latest Tech Articles

Fresh stories and updates from Lodpost
11 Hits Muhammed Oct 13, 2026, 11:19 AM Oct 13, 2026, 11:19 AM
Bayan nayi asarar N50,000 na shiga damuwa, amma a rana ta uku nafarka. Nafita daga group din damfara na koti Lodpost a Youtube, nafara da N500 na data. A rana ta hudu nasamu N150, ta hanyan hakuri da rubutu kullum har nabiya bashin da ake bina kuma nafara samun kudi. Wannan shine matakin dana dauka har Allah yataimakeni na farfado
Read More   →